id

Matsalolin Aure a Kasar Hausa Audio Sheikh Jaafar
Pasang Sekarang
Matsalolin Aure a Kasar Hausa Audio Sheikh Jaafar
Matsalolin Aure a Kasar Hausa Audio Sheikh Jaafar

Matsalolin Aure a Kasar Hausa Audio Sheikh Jaafar

download sheikh Ja39afar mahmud app mai taken Matsalolin Aure a Kasar Hausa

Pengembang: engrgwarzo
Ukuran Aplikasi: 51M
Tanggal Rilis: Aug 16, 2017
Harga: Free
1
6 Peringkat
Ukuran:
51M
Unduh APK
Google Play

Screenshot untuk Aplikasi

Seluler
saninmu ne aure sunnace ta Annabawa gabadaya, ashe kenan aure ibadane,aure tafarki ne na rayuwa, aure lalurace a rayuwar Dan Adam, idan nace lalura abune da yake dole a samashi domin haduwar na miji da mace ke bayar da hauhawar Dan Adam a bayan kasa, to wannan haduwar itace aure. Sanin kowa ne muna cike da matsalolin aure a kasar hausa, yanxu -yanxu zakaji andaurah aure kuma kafin wani lokaci mai tsawo sai kaji aure ya rushe, KO ME YAKE KAWO HAKA!!!!!...,,,?.Malam yayi bayanin abunda yake jawo haka da hanyar gyarahsu, muna rokon Allah ya jikan malam da rahamah.
Tampilkan Lebih Banyak
Informasi lebih lanjut tentang: Matsalolin Aure a Kasar Hausa Audio Sheikh Jaafar
Harga: Free
Versi: 2.2
Ukuran: 51M
Tanggal Rilis: Aug 16, 2017
Peringkat Konten: Everyone
Pengembang: engrgwarzo
Aplikasi Pengembang:
Aplikasi & Game Terbaru

Whatsapp
Vkontakte
Telegram
Reddit
Pinterest
Linkedin
Sembunyikan