fr

SHEIKH AMINA DAURAWA lectures
Installer maintenant
SHEIKH AMINA DAURAWA lectures
SHEIKH AMINA DAURAWA lectures

SHEIKH AMINA DAURAWA lectures

Conférences wanda Cheikh Aminu Ibrahim Daurawa Ke Gabatarwa.

Développeur : AdamsDUT
Taille de l'application : Varie selon les appareils
Date de sortie : 1 août 2017
Prix : Free
1
6 Évaluations
Taille :
Varie selon les appareils
Télécharger APK
Google Play

Captures d'écran de l'application

Mobile
l'application Wannan Yana Dauke da WASU zababun lekcoci Daga sheikh aminu ibrahim daurawa ke gabatarwa.shine muka ga ya Dace l'application Muyi wanda mutane zasu su saurara un saukake.
Allah ya sakawa Cheikh ibrahim aminu daurawa domin yayi KOKARI wajen yayi KOKARI wajen yada Ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya Bamu IKON ji da kuma amfani Daga abin da muka saurara.
conférences Bayan na Sheikh ibrahim aminu daurawa akwai kudin tarihi kashi na na da daya Biyu par Sheikh ibrahim aminu daurawa duk un cikin Wannan manhaja idan akayi duba.
Akwai karatun Malam Aminu Cheikh ibrahim daurawa mp3 akan illar harshe, matsalolin aure par le cheikh ibrahim aminu daurawa mp3 dai sauransu.
za kuma un iya Samun WASU karatuttukan na WASU malam irin su Sheikh jafar mahmud adam, Sheikh albani zariya, Sheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe.

Wasu daga cikin karatuttukan sheikh jafar da za un Idan samu akayi recherche Adamsdut un magasin de jeu.

Siffatus Salatin nabiyyi sheikh jafar
Arbauna Hadith sheikh jafar mp3
Bulugul maram mp3 sheikh jafar
Kitab Tawhid mp3 sheikh jafar
Umdatul ahkam
Kitab à tauhid Hausa

Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan Makaranta Kamar
offline complet Quran par le cheik Abdulrahman Al-sudais
belle récitation de coran par sheikh maher almuquiy
complète Quran hors ligne par shiekh abdolbasit
la récitation du Coran par Mishary alfasy mp3 hors ligne et ainsi de suite.
Don allah Idan har kaji dadin Wannan Kundin tarihi par le cheikh ibrahim aminu daurawa à Kayi partager sa din ga sauran yan UWA musulmai domin Suma su samu su amfana.
Kuma Kada une mante note yi Kudin tarihi par le cheikh ibrahim aminu daurawa.

Kadan Daga cikin tarihin Cheikh ibrahim aminu daurawa,

TARIHIN SHEIK Aminu DAURAWA KANO: Ibrahim bin -Sunana Aminu Muhammad Bilal bin. Mahaifina
shahararren Malami ne, wanda ake kira Cheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, Gidan Zakara-Mai-
Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk Ranar Litinin da Alhamis, un unguwar Fagge, da kusa
tsohuwar tashar kuka. Tsawon de Arba'in, kuma yana karantar da ilimi un zauren gidansa,
bayan kasuwanci da sana'ar dinki, da domin de dogaro kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa'adatu Al
Mustapha, Daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.
Un haife ni un Ranar 1 ga Wata Janairu Shekara ta 1969, un cikin garin Kano, un gida mai lamba 32
unguwar Kofar Mazugal, un karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai Girma tun ina dan
Karami, kuma na haddace shi un lokacin ina da Shekara 14 Zuwa 15. Bayan firamare da sakandare, da
na yi, na da kuma ci gaba neman ilimi, domin fadada karatun addini, un wadansu de wajen Manyan
mashahuran malamai na Kano: Wasu na da Alqur'ani tafsir, WASU na Alqur'ani zalla, Wasu na ilimi
da fannoninsa daban-daban. Wadannan Manyan malamai su ne:
1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) Bobette na yi karatun Alqur'ani un wajensa.
2. Alaramma Salisu Bahadeje, layin tagwayen Gida, wanda na yi karatun Alqur'ani un wajensa.
3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur'ani un wajensa.
4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.
5. Alaramma Malam Laminu Arzai, wanda na yi gyaran Tilawa un wajensa.
6. Sheikh Auwal Isa « Yan Tandu, Wanda na yi Lugga da da fiqihu un hadith wajensa.
7. Sheikh Al-Mustapha Bazazzage layin tagwayen gida, wanda na yi Lugga da da fiqihu tafsîr un
wajensa.
8. Sheikh Idi Kajjin « Yan Awaki, Wanda na da yi hadith Lugga un wajensa.
9. Cheikh Zakari Mai littafi, wanda na yi Lugga da fiqihu un wajensa.
10. Cheikh Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, wanda na yi nahawu da fiqihu un wajensa.
11. Cheikh Usman Gwammaja, layin Azara, wanda na yi da hadiths Lugga da da fiqihu Tarikh une
wajensa. Wannan Malami, na yi tsawon Shekara Ashirin ina karatun ilimi un wajensa. Allah ya ji
qansa da Rahama!
12. Cheikh Abubakar Basakkwace Qoqi, wanda na yi fiqihu da Lugga un wajensa. Wannan Malami, un
wajensa na sauke Alfiyya din Malik, da Muqamatul Hariri, da Shu'ara'ul jahiliyya. mai Malami de ne
haquri da juriyar karantarwa.
da dai sauran malamai daban daban un duniya.
Voir plus
SHEIKH AMINA DAURAWA lectures 2.0 2018-10-16
new version with new features.

~AdamsDUT
Plus d'informations sur : SHEIKH AMINA DAURAWA lectures
Prix : Free
Version : 2.0
Taille : Varie selon les appareils
Date de sortie : 1 août 2017
Classement du contenu : PEGI 3
Développeur : AdamsDUT
Apps du développeur :
Nouvelles sorties

Whatsapp
Vkontakte
Telegram
Reddit
Pinterest
Linkedin
Cacher