en

Bayanin Wankan Janaba Mp3
Install Now
Bayanin Wankan Janaba Mp3
Bayanin Wankan Janaba Mp3

Bayanin Wankan Janaba Mp3

Ko kasan yanda ake wankan tsarki bisa sunna Sauko da wannan Manhaja don ka karu

Developer: ZaidHBB
App Size: 9.2M
Release Date: Mar 17, 2018
Price: Free
4.6
14 Ratings
Size:
9.2M
Download APK
Google Play

Screenshots for App

Mobile
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Bayanin Wankan Janaba Mp3" na kunshe da cikakken Bayani akan Wakan Janaba daga bakin Marigayi Sheikh Jafar M Adam Kano
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan bayanin. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
Show More
More Information about: Bayanin Wankan Janaba Mp3
Price: Free
Version: 1.2
Size: 9.2M
Release Date: Mar 17, 2018
Content Rating: Everyone 10+
Developer: ZaidHBB
Developer Apps:
Recent Releases

Whatsapp
Vkontakte
Telegram
Reddit
Pinterest
Linkedin
Hide