Karatun Tafsirin alqurani daga bakin malam Sheikh Jaafar Mahmud Adam, wannan manhaja tana dauke da karatun babban malamin sunnah wato malam jaafar. Allah ya arzurta malam da iya karantarwa da fassara qurani yadda yadace allah yasakawa malam sheikh jaafar mahmud adam da alkhairi Amin