Wannan manhaja ta kunshi karatun alqurani daga bakin Alaramma Abdurrahman Ahmad Yola na suratul Fatiha da suratul Ibrahim. Abdurrahman Yola malamine na sunnah saurari karatunshi mai dfadi. Allah yasakama malam Abdurrahman yola da alkhairi da mu kanmu