languages en

Littafin Hausa Hisnul Muslim
Install Now
Littafin Hausa Hisnul Muslim
Littafin Hausa Hisnul Muslim

Littafin Hausa Hisnul Muslim

Littafin Hausa Hisnul Muslim Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja...

Developer: AAARSOFTWARE
App Size: Varies With Device
Release Date: May 25, 2020
Price: Free
4.8
50 Ratings
Size:
Varies With Device
Download APK
Google Play

Screenshots for App

Mobile
*Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, dukkan godiya ta tabbata ga Allah. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon Allah, Annabi Muhammad da iyalansa da sahabbansa baki daya.

*Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja da muhammaci kuma ya samu daukaka a fadin duniyar nan baki daya. Wanda ya wallafa wannan littafin shi ne Sheikh Saeed bin Ali bin Wahf al-Qahtani. Wannan lttafin nasa ya kunshi Addu'o'i in gantattu kuma ya ciro su ne daga matata ingantacciya, shi yasa mukayi amfani da wanna zamanin domin isar da wannan littafin mai Daraja ta Wayoyinku na android ta yadda zaku iya karanta duk wata adu'a da kuke bukatar ku karanta... a duk inda kuke, Kuma wannan littafin an fassarashi ne a hausar-Ajami(wato karanta larabci a kalmomin hausa) da kuma fassara duk wata Adu'a ta yadda zakasan ma'anar abinda ka karanta. Allah muke roko da ya bamu ladar wannan aiki duniya da lahira. Amin
Show More
Littafin Hausa Hisnul Muslim 1.1.0 2024-01-04
2024-01-04 Version History
- New Update Release- New Features

~AAARSOFTWARE
More Information about: Littafin Hausa Hisnul Muslim
Price: Free
Version: 1.1.0
Size: Varies With Device
Release Date: May 25, 2020
Content Rating: Everyone
Developer: AAARSOFTWARE
Developer Apps:

Whatsapp
Vkontakte
Telegram
Reddit
Pinterest
Linkedin
Hide