Arewa Kasuwa
Arewa Kasuwa - Aplicación ne Na Tallata Kayan Kasuwanci Kowanne iri cikin sauki
Desarrollador: Arewamedia - Apps
Tamaño de la App: Varía con el dispositivo
Fecha de Lanzamiento: 28 mar 2023
Precio: Free
Arewa Kasuwa - Aplicación ne Na Tallata Kayan Kasuwanci Kowanne iri cikin sauki
Zaku iya amfani da wannan aplicación din Na Arewa Kasuwa wajan tallata kayan sana'ar ku cikin sauki.
zaku iyayin registro acikin wannan aplicación din kyauta sannan kusa tallan abubuwan da kuke siyarwa ta yadda idan mutane suka shiga cikin aplicación din suka ga tallan kayan da kasa zasu iya daukar lambar wayar ka, su kira ka ku hadu su sayi abinda kasa talla cikin sauki.